Dr. Bashir Aliyu Umar Limamin Masallacin Al Furqan na Kano yayi Tsokaci Akan wani Littafi Mai Suna Queen Primer New Edition da ake Amfani Dashi Wajen Koyarwa a Makarantun Nursery da Primary na ‘yan Kasa da Shekaru 5.
A kokarin koyar da yaren turanci. wanda a cikin sa an shigo da Ire-iren zantuka da yake nunawa da yada al’amuran “Gays” ma’ana masu harkokin neman maza da mata ‘yan Uwansu (LGBTQ).
A dan haka ake Kira ga Iyaye su kula sosai da Irin Littattafan da suke siyawa ƴaƴansu a makarantun Boko..
. Lallai a saka Ido wajen duba abinda littafin ke ɗauke dashi, domin gudun yaduwar wannan mummunar dabi’a.
Haka Kuma ayi yunkuri wajen Sanar da makarantun da ake Karanta wannan littafin akan a ɗauki matakin daina amfani da shi domin tseratar da yayanmu .




Allah ya Tsaremu da Zuri’armu Baki Daya
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb