Labari Mai Dadi: Kamfanin BUA CEMENT sauko da farashin cimintinsa

FB IMG 1696194868290

Kamfanin BUA Cement ya sanar da rage farashin buhun simintinsa zuwa Naira dubu uku da dari biyar, ₦3,500,

Alfijir Kamfanin ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da fitar da yammacin yau biyo bayan murnar cikar Najeriya shekara 63,

Ya ce sauko da farashin na daga cikin kokarin da ya ke yi ,don kyautawa yan kasa a fanin samar da kayan aikin gine-gine”

Wannan cigaban na zuwa ne bayan mako ɗaya da ganawar da shugaban kamfanin BUA Abdussamad Isyaka Rabiu yayi da shugaban ƙasa Ahmad Bola Tinubu, inda ya yi alkawarin zai waiwayi farashin simintin.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *