Neman Taimakon Mara Lafiya Mikailu Sunusi ga wanda Allah ya bawa iko

Wannan yaron yana cikin tsananin rashin lafiya ne, an yi masa aikin kafa sati 3 da suka wuce .

Dangote foundation ne su ka dauki nauyin biyan kuÉ—in aiki 350,000.

Yanzu haka yana kwance a asibitin Al-Amin Maiduguri Road Kano.

Duk kwana 2 sai an yi masa wankin kafarsa.

Don haka ake neman taimakonku da kayan wankin kafar tasa sabo yanayin rayuwa, yana nan a room 5 na asibtin .

Idan kuma da mai sha awar bada kudi ga account nan domin tallafa masa.

0112027473
Musa Ibrahim Ahmad
Eco Bank

Allah ya saka muku da alheri ameen.

Sanarwar Alfijir Labarai management.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *