Tinubu ya magantu kan shari’ar kano yayin wani taro daya halatta a Amurka, da yake gabatar da wata muƙala kan siyasar Afirka musamman ta Najeriya.
Alfijir Labarai ta rawaito shugaban da yake bayanin cewa a lokacin sa za’a samu ƴanci na musamman daga wajen alƙalai ma’ana dai zasu samu ƴancin cin gashin kansu duka domin tabbatar da wanzuwar dimokaraɗiyya a najeriya dama Afirka baki ɗaya musamman a Afirka ta kudu wadda ƙungiyar ECOWAS ke jagoranta.

Wani ɗanjarida yayi masa tambaya cewa akwai babbar shari’a a Najeriya da duniya ta sakawa ido wadda ake shirin gabatarwa nan bada jimawa ba me zai ce dangane da shari’ar kasancearta guda cikin manyan jihohi a Afirka baki ɗaya?
“Shari’ar wannan gari bata da matsala da kowa, kuma kamar yadda wasu ke tunanin muna da interest a kan shari’ar to fa ba haka bane illa iya ka dai duk mai rabo da kuma ƙwararan hujjoji zai yi nasara” inji Tinubu
Jaridar Raihana
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb