Ta Sake Faruwa! Sabon Albashir Daga MoreMonee POS Kamfani – in Ji Rijinal Manajan Kano

Kamfanin POS Na MoreMonee ya shirya bada damar daukar ma aikata a bangaren DSA wato Direct sales assistance Da kuma Aggregator ga duk matasan jihar Kano mazansu da Matan su wanda za ayi traininin.

Kazalika muna sanar da su cewa akwai tsarin bashi (loan) da zamu bawa duk mai proper kyc.

MoreMonee POS kamfanine na farko farko a bangaren hada hadar kasuwanci a kudancin Najeriya, wanda yanzu haka ya karaso Jihar Kano domin kara tallafar kasuwancin al’ummar jihar.

Bayan kaddamar da MoreMonee, yanzu haka ya zo da damarnaki a jihar, wadanda suka hada da biyan kudin Makarantu, Kuɗin wuta, Siyan katin waya da data tura kudi ko Karɓar kudi tare da ingantaccen network ga saukin caji, babu maganar Decline.

Babban Manajan jihar Kano Abubakar Alkali na mai baku tabbacin kamfanin MoreMonee ya dauki aniyar kawo muku nesa kusa tare da magance zaman banza ga matasa a jihar.

Domin samun wadannan damarmaki a iya kiran Manajan Kano a wadannan lambobin ko sakon Whatsapp

08039498802
08147253053

Ko kuma a yanar gizo
abualkaly@gmail.com

Ko kuma ku zo kai tsaye Office dinmu da ke Suite 24 H&H plaza opposite, Sheikh Isyaka Rabiu paediatric hospital Zoo Road Kano

Muna maraba da ku a kowane lokaci.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@musa_bestseller

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *