Sheikh Ibrahim khalil yayi wannan wajabi ne a wajen walimar yaye dalibai to a cikin wannan maudu’i ne malam ya kawo abubuwan da mace tafi so a duniya wanda wannan karatu ne ba harka wasa bace ku dauki wannan darasi.
Wani Farfasa yana magana akan saduwa yana cewar duk wani abu a duniya bai kai saduwa a wajen matar aure ba.
Ya kara da cewa mace abu biyu tafi so duk duniya, na farko yabawa, koɗawa, Zugata, sai na biyu a sadu da ita.
Rashin saduwa yana taɓa ƙwaƙwalwa su yana taɓa tunaninsu yana taɓa dabi’arsu, yana sa su ciwo sai anyi musu operation.
Shi ciwon mara saboda maniyinsu da yake taruwa bai fita ba ne, domin sun fi maza sha’awa, wani lokaci idan maniyinsu yazo ya maƙale a mara sai an musu operation , shi yasa wani lokaci kake ganin suna wani abu kamar hauka, to ba hauka bace motsawar sha awa ce.
Malam ya kara da cewa kaga idan sun kusa haila sha’awar su na da karfi, in ta gama haila sha’awar su na dada karfi, wani lokacin ma idan suna haila kuma idan ta haihu zata kara sha’awar, don haka wahibi ne mutane ku kula da abinda furofesa ya fada akan abun nan.”
Ga Mal da kansa
👇👇👇👇
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM
Allah yakara basira, muna godiya sosai