Ta Leko Ta Koma! Kudaden Waje Sun Ƙara Tashin Gwauron Zabi A kasuwar Canji Yau Talata

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa

  1. Dollar zuwa Naira

Siya = 895 / Siyarwa = 902

Pounds zuwa Naira

Siya = 1150 / Siyarwa = 1170

Yuro zuwa Naira

Siye = 920 / Siyarwa = 940

Riyals zuwa Naira

Siye = 230 / Siyarwa = 248

CFA Zuwa Naira

Siya = 1200 / Siyarwa = 1370

Yan Zuwa Naira

Siye = 100 / Siyarwa = 120

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *