Labari Mai Dadi: Sanata Ya Debi Matasa Sama Da 50 Aiki

Sanatan shiyar Daura ya samar wa yan mazabarsa sama da matasa 50 aikin Civil Defense da Immigration

Alfijir Labarai ta rawaito Sanatan shiyar Daura Nasir Sani Zangon Daura ya yi fafutukar samar wa yan mazabarsa sama da mutum 50 aikin kaki na Civil Defense da kuma Immigration

Tun da farko yan jihar Katsina da yawansu sun yi korafin rashin ganin sunayen nasu da za a dauka aikin bayan fitar da sunayen na karshe da aka yi cikin satin da ya gabata

Ga abin da sanatan ya sanar game da waɗanda ya samar wa aikin,

“Wadannan mutanen su duba Email dinsu su hanzarta zuwa Abuja domin yin documentation da amsar offer suyi IPPS

Rana da wajen taron na kunshe cikin invitation slip

Muna tayasu Addua da fatan Alkhairi.

1-Hassan yahaiya

2-Ibrahim Umar

3-Mubarak Safiyanu

4-Anwar Lawal

5-Ahmed Usman

6-Muhammad Bello Lawal

7-Muhammadu Bello

8-Abubakar Sa’id Adamu

9-Mubarak Yau

10-Abdullahi Haruna

11-Ahmed Aminu

12-Aisha Musa

13-Abdulrahaman Abdulrahaman

14-Ibrahim Abdullahi

15-Hussaini Yahaya

16-Buhari Habu

17-Umar Rabi’u Zango

18-Abubakar Rabi’u

19-Saifullahi Salisu

20-Muhseen Usman

21-Kabir Sa’idu

22-Falalu Auwalli

23-Aminu Salisu

24-Isma’Il Lawal

25-Ibrahim Abdulkadir

26-Rabi’u Abubakar

27-Yahaya Yusuf

28-Abdullahi Abubakar Nasiru

29-Abdulrahaman Sunusi

30-Habibu Auwali

31-Aminu Sani Muhammed

32-Ibrahim Maman

33-Musa Sarkin Fulani

34-Abubakar Sani

35-Aminu Muhammad Lawal

36-Umar Sanusi

37-Abdulkadir Kabir Kado

38-Abdullahi Auwali

39-Aminu Musa

40-Abubakar Abdulkadir

41-Haruna Ibrahaim

42-Sule Usman

43-Sabiu Aliyu

44-Umar Haruna

45-Sani Abubakar

46-Muhammad Isiyaku

47-Jafar Isah

48-Ali Abubakar

49-Samir Umar

50-Abdurrahaman Sade

51-Mustapha Aminu

52-Salisu Shu’aibu

53-Suleman Yakubu

54-Auwal Salisu

Katsina Daily News

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *