Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023 Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci dan takarar shugaban kasa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a gidansa dake Abuja, ranar talata.
Alfijir Labarai ta rawaito yan takarar sun yi ganawar sirri da juna, inda ake hasashen abun da suka tattauna ba zai rasa nasaba da harkokin siyasa ba .
Ziyara dai tazo ne bayan matsin lambar da Kwankwason ya fara fuskanta daga shugabannin jam’iyyar NNPP na kasa., wanda wasu mutane suke Hasashen ko akwai yiwuwar Kwankwason ya komawa jam’iyyar PDP
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM