Tattaunawa tsakanin shugaban juyin mulki na Nijar Janar Tiani da malaman addinin Musulunci na Nijeriya ta haifar da Da mai ido
Alfijir Labarai ta rawaito a tattaunawar ta su dai an samu sulhu da kuma warware wasu kulluka da dama.
Wanda ko wane daga ɓangarorin guda biyu ya gamsu da wannan tattaunawar, inda tuni wasu daga cikin malaman suka fara godiya ga Allah da nuna son Barka ga wannan tattaunawar.
Haka a tattaunawar a samu daidaito a zanen tsunduma cikin yaƙi dai in sha Allahu ana sa ran babu shi Sam sam.
Rahoton ya tabbatar da sojojin juyin mulkin sun amince zasu buɗe Kofar tattaunawar diflomasiyya kai tsaye tsakanin su da ƙungiyar ECOWAS, wacce kafin zuwan malaman sun yi bris, sun kuma ƙi a zauna.




Nijar Hausa 24
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM
Alhamdulilah
Alhamdulilah 🙏💚
Allah ya tabbatar da hakan domin yaki abune mare kyau munga kananun crisis bamuji Dadi ba Kuma komabayace Allah ya sakawa duk Wanda keda hannu wurin samun maslaha amiiin IBRAHIM YUGUDA TAFARKI BARAKALLAHU
Masha Allah,Allah ya karo mana zaman lfy da kwan ciyar hankali Nigeria da kuma nijar Amin.