Da Ɗumi Ɗuminsa! Sunayen Wadanda Aka Nada Ministocin Tinubu

Bayan dogon jiran da ‘yan Najeriya suka yi, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, a ranar Alhamis, ya gabatar da jerin sunayen ministocin Tinubu a gaban majalisar dattawa.

Gbajabiamila, wanda shi ne tsohon kakakin majalisar wakilai, ya gabatar da jerin sunayen ga shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio da misalin karfe 01:19 na rana.

Daga nan ne Akpabio ya karanta jerin sunayen ministoci mutane 28.

Gasu nan…

  1. Abubakar Momoh
  2. Amb Yusuf Maitama
  3. Arc Ahmad Dangiwa
  4. Barr Hannatu Musawa
  5. Cheif Uche Nnachi
  6. Dr. Beta Udoh
  7. Dr. Doris anniche
  8. Dave Umahi
  9. Exenwa Wike
  10. Muhammad Badaru Abubakar
  11. Nasir Ahmad Elrufai
  12. Rt Hon Ebiribe
  13. Hon Onyochuwecha
  14. Hon. Oludimi Tunji Ojo
  15. Hon Stella
  16. Oju Kennedy
  17. Mr Bello Muhammad
  18. Mr Dele Alake
  19. Lateef Fabemi
  20. Muhammad Idris
  21. Elawale Edu
  22. Waheed Adebayo
  23. Mrs Eman Sulaiman
  24. Prof Ali Pate
  25. Prof Joseph
  26. Sen Abubakar Kyari
  27. Sen. John Enoh
  28. Sen Sani Abubakar Danladi

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *