Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa
- Dollar zuwa Naira
Siya = 855/ Siyarwa = 864
- Pounds zuwa Naira
Siya = 1000 Siyarwa = 1220
- Yuro zuwa Naira
Siye = 900/ Siyarwa = 935
- Riyals zuwa Naira
Siye = 220
/ Siyarwa = 245
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1150 / Siyarwa = 1305
- Yan Zuwa Naira
Siye = 110 /Siyarwa = 150
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma’a, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb