Wata Sabuwa: Dubun Sayyada Fanta Sangare Ya Ciki

Alfijir Labarai ta rawaito daga ƙarshe dai Sayyada Fanta SANGARE ta shiga hannun Jami’an hukumar Ƴan sandan ƙasar Guinea domin ta girbi abin da ta shuka na damfarar al umma da yaudara

Tun bayan bayyanar Hotunan ta akan ruwa da sunan tana Addu’a Lamarin ya yamutsa hazo a kafar sada zumunta,

lamarin da yasa wani matashi yaje ya gano cewa ashe dai Fanta a saman Katako take a cikin Ruwa.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

One Reply to “Wata Sabuwa: Dubun Sayyada Fanta Sangare Ya Ciki”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *