Wata Sabuwa! EFCC Ta Tsare Wani Tsohon Gwamna

Alfijir Labarai ta rawaito tsohon gwamnan jihar Benuwai Samuel Ortom, yanzu haka yana tsare a hannun hukumar yaƙi da rashawa EFCC.

Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙi zagon ƙasa, EFCC ta gayyaci tsohon gwamnan ne domin amsa wasu tambayoyi.

Mista Ortom ya shiga harabar ofishin EFCC da ke layin Alor Gardon a Makurɗi, babban birnin jihar Benuwai a motarsa da misalin ƙarfe 10:08 na safiyar ranar Talata, 20 ga watan Yuni.

Daily Trust

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijir Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai  👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

One Reply to “Wata Sabuwa! EFCC Ta Tsare Wani Tsohon Gwamna”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *