
Alfijr ta rawaito hukumar Jami’oi ta kasa ta bawa Professor Adamu Abubakar Gwarzo takardar shaidar amincewa da fara karatu a Sabbin Jami’oin sa da ya sakd kafawa.
An tabbatar da wannan Lasisin ne yau a birnin tarayya Abuja a harabar hukumar.
Jami’o’in sun hada da:-
1- Canadian University of Nigeria Abuja
2- Franco British International-FBI University Kaduna.
Jaridar Alfijr Labarai da daukacin ma aikatanta muna taya Farfasan murna da fatan Allah ya kama ya rika kuma, yadda ake Jajircewa akan ci gaban ilmi ubangiji ya biya.
Allah ya jikan Mahaifi Allah ya karawa Hajiya lafiya.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
Congratulations prof Sani Adamu
Mashaa Allah