Wani Mummunan Hadari Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 15 A Kano

Alfijr ta rawaito a Kalla Mutane Goma Sha Biyar Sun Mutu Sanadiyar Haɗarin Mota a jihar kano

Wani ganau ya shaidawa Alfijr cewar haɗarin ya faru ne daren Juma’a akan hanyar Zakirai zuwa Ringim daidai security kwankwasiya ta zakirai, wanda yayi sanadiyar rasuwar aƙalla mutane goma sha biyar da suka ƙone ƙurmus a cikin motar

Motar mai lambar XC 815 KMC wanda zuwa yanzu ba’a San ko daga wani gari mutanen suka fito ba. In Ji Ganau din

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *