Wani Jirgi Da Daruruwan Maniyyata Sun Yi Saukar Gaggawa A Kano

Alfijr ta rawaito a yammacin Larabar nan ne jirgin Max Air dauke da alhazan jihar Jigawa ya yi saukar gaggawa a filin jirgin saman Malam Aminu Kano.

Solacebase ta tattaro cewa jirgin kirar Boeing 747 da ya taso daga filin jirgin saman Dutse da ke jihar Jigawa ya dakatar da tafiya zuwa kasar Saudiyya a lokacin da ya yi aman wuta da ya shafi hancin jirgin.

Jirgin mai lamba B747-HMM tare da fasinjoji 554 da suka hada da ma’aikata 21 a yanzu haka yana filin jirgin saman kano

SOLACEBASE

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *