
Alfijr ta rawaito lambobin da ake amfani da su domin saka kudi, duba kudi da sauran su na Kamfanonin Sadarwa irin su MTN, AIRTEL, GLO, 9MOBILE da sauran su za su daina aiki daga yau Laraba domin bin Tsarin Hukumar Sadarwa ta Kasa wato NCC.
Zaku iya duba waɗannan abubuwa daga ƙasa akowane irin Layi kuke da shi.
Call Center 300
Rancen Kudi ko Data *303#
Tsayar da kowane irin Tsari da ka shiga *305#
Duba Account Balance *310#
Sa Katin Waya 311
Sayen Data *312#
Transfer Kati ko Data *321#
Duba Data Balance *323#
NIN Link 996
Do Not Disturb (DND) 2442

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ