
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 737/ Siyarwa = 745
- Pounds zuwa Naira
Siya = 880/ Siyarwa = 930
- Yuro zuwa Naira
Siye = 770/ Siyarwa = 807
- Riyals zuwa Naira
Siye = 209 / Siyarwa = 208
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1140/ Siyarwa = 1160
- Yan Zuwa Naira
Siye = 82 / Siyarwa = 88

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux