INEC Ta Bayyana Fintiri Wanda Ya Lashe Kujerar Gwamnan Adamawa

Alfijr ta rawaito INEC Ta Bayyana Dan takarar PDP Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Adamawa kamar yadda jami’in zabe Farfesa Muhammad Mele ya bayyana.

Ya kara da cewa, Ahmadu Fintiri wanda shine gwamnan jihar ya samu kuri’u 430,861.

Ya kayar da ‘yar takarar jam’iyyar All Progressives Congress, APC, Aisha Binani wacce ta samu 396,788.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *