Alfijr
Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano Sen. Rabi’u Musa Kwankwaso a wajen wani taron masu ruwa da tsaki na kafa wata sabuwar ƙungiya ta masu kishin ƙasa da suka shirya mai suna (The National Movement) wanda ya ƙunshi manyan jiga-jigan ƴan siyasa da ƴan kasuwa da ƙungiyoyin fararen hula.
Alfijr
Daga cikin jiga-jigan ƴan siyasar dake tafiyar sun haɗa da:
- Tsohon gwamnan jihar Kano HE Rabiu Kwankwaso, Kano
- Tsohon gwamnan jihar Kogi H.E Captain Idris Wada.
- Tsohon gwamnan jihar Edo H.E Lucky Ignedion.
- Tsohon gwamnan jihar Kebbi H.E Adamu Alero.
- Tsohon gwamnan jihar Jigawa H.E Saminu Turaki.
- Tsohon gwamnan jihar Cross-river H.E Donald Duke.
- Tsohon gwamnan jihar Cross-river H.E Liyal Imoke.
- Tsohon gwamnan jihar ƙwara H.E Abdulfatah Ahmed.
- Tsohon gwamnan jihar Bayelsa H.E Serika Dicson.
Alfijr
-Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa Prof. Attahiru jega.
-Tsohon shugaban hukumar bada tallafi ga jami’oin Najeriya Dr. Abba Bichi.
-Tsohon ministan matasa da wasanni Barr. Solomong Dalung.
-Prof. Pat Utomi
-Buba Galadima
-Sen. Rufai Hanga
Alfijr
A yanzu haka ana cikin tsaka da gudanar da taron a Babban ɗakin taro na “National Conference Center” da ke babban birnin tarayya Abuja.
Karin bayani zai zo daga baya.