Makwantar Rikici: Hukumar EFCC Ta Kwato Miliyan 7.2 Da ‘Yan Damfara Suka Sace A Asusun Wata Alƙaliya
Shugaban hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziki da ta’annati ta EFCC, Ola Olukoyede, ya bayyana yadda wasu da ake zargin masu damfarar intanet (Yahoo …