Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: English

Business, Labarai

Baku Makara Ba, Domin Mayar Da Mafarkinku Zamowa Gaskiya A Makarantar MDEE FASHION

Posted onOctober 13, 2022October 13, 2022

Alfijr ta rawaito shugabar kamfanin MDEE FASHION SCHOOL Hajiya Maimuna Danlami ta bayyana cewar babban burinta ta ga dukkanin matan Kasar nan sun dogara da …

Economic, Labarai

Zargin Damfarar Biliyan 5: AGF Ya Bawa EFC Damar Gurfanar Da Stella Oduah Da Sauransu

Posted onOctober 12, 2022October 12, 2022

Alfijr ta rawaito Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF), Abubakar Malami, ya baiwa Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) izinin gurfanar da tsohon Ministan …

Economic, Labarai

Wani Dan Takarar Majalisar Wakilai A APC Kano Ya Shiga Komar Jami an Tsaro, Bisa Zargin N13m

Posted onOctober 11, 2022October 11, 2022

Alfijr ta rawaito Dan Takarar Majalisar Wakilai Na Jam’iyyar All Progressives Congress A Rano, Kibiya, Bunkure, a Kano, Dr Aliyi Musa Aliyu, ya fada komar …

Economic, Labarai

Dubun Wani Mai Unguwa Da Ke Siyar Da Ruwan Rijiyar Al’umma Ta Cika A Kano

Posted onOctober 11, 2022October 11, 2022

Alfijr ta rawaito ana zargin Mai-unguwar Kuwet da ke yankin Rimin Kebe, Ƙaramar Hukumar Ungoggo a jihar Kano da kaifin sayar da ruwan rijiyar al’ummar …

Business, Labarai

Manhajar Google Ta Gabatar Da Sabbin Na’urorin Zamani Guda 6 Don Inganta Bincike

Posted onSeptember 30, 2022September 30, 2022

Alfijr ta rawaito Manhajar Google ta sanar da sabbin abubuwa guda shida da ci gaban bincike don taimakawa mutane tattarawa da gano bayanai ta sabbin …

Electricity, Labarai

Wata Sabuwa! Wutar Lantarki Ta Ƙasa Ta Lalace Gaba Ɗaya

Posted onSeptember 26, 2022September 26, 2022

Alfijr ta rawaito Layin wutar lantarki ta ƙasa ta sauka gaba ɗaya, ya kasance babu megawatts ko ɗaya, tun misalin karfe 10:51 na safiyar Litinin, …

Economic, Labarai

Bayan Samunta Da Laifin Satar Miliyan 2.68 A Banki, Kotu Ta Daure Ta Shekaru 7

Posted onSeptember 21, 2022September 21, 2022

Alfijr ta rawaito babban alkalin kotun magistrate da take zamanta a Lagos, Kayode-Alamu ta yankewa Bassey hukuncin ne bayan gano shi da tayi, bayan da …

Posts pagination

‹ 1 … 109 110 111
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab